iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kasashen Larabawa da na Islama sun yi Allah wadai da matakin da Rasmus Paludan dan siyasa mai tsattsauran ra'ayi ya dauka na kona kur'ani mai tsarki a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke Stockholm, babban birnin kasar Sweden.
Lambar Labari: 3488539    Ranar Watsawa : 2023/01/22